Rigista Empowerment Digital Skills Training Registration Form a CUPS kyauta
Jama’a barkanmu da warhaka. Ina murnan sanardaku cewa registration form na karatun Computer and ICT na CUPS ya fito. Kowa da kowa zai iya cikewa. Mazauna kudu da kasashen waje…