Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Mafita “ Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda. Wakar ‘Mafita ‘ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan … Continue reading “Hussaini Danko – mafita”