Spread the love

Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Laifina”

Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.

Wakar  ‘Laifina ‘  yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.

Yi Amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD NOW

 

The post Hussaini Danko – Laifina appeared first on Advert By Dotifi .Com Domains for Advert By Dotifi .Com Domains for almajiri.com.ng Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

While viewing the website, tap in the menu bar. Scroll down the list of options, then tap Add to Home Screen.
Use Safari for a better experience.