Spread the love

Hussaini Danko – Yane download Latest music song on 2024

Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Yane “

Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.

Wakar  ‘Yane’  yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.

Yi Amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

The post Hussaini Danko – Yane appeared first on Advert By Dotifi .Com Domains for Advert By Dotifi .Com Domains for almajiri.com.ng Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

Get Mobile Get Mobile
Get Mobile